Home Dish Miyar zogale

Miyar zogale

Introduce

Chef :

Haleema babaye

Miyar zogale

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Da farko zaki gyara kome naki ki aje su kamar haka
Image step 1

* Step 2

Sai ki wanke tukunya ki kawo namanki ki sa masa albasa da gishiri da tafarnuwa ki tafasa sai ki markada kayan miyanki ki zuba sai ki dan kara ruwa kisa albasa da daddawa da mai ki barsu su tafasa idan ya tafa sai kisa gyada itama gyadar a gyarata a daka tayi taushi sai ki barsa ta dahu sai ki kawo maggi kisa sai ki barsu suyi ta dahuwa har sai namanki yayi taushi kuma ruwan miyar yayi miki yanda kke so

* Step 3

Sai ki kawo zogalenki bushshe shima dama kin gyara kin cire tsinkayen amma idan kina son yayi kyau ki samu sabo shine zaki ga miyarki tayi kore sosai ga kamshi sai ki ringa zubawa a hankali a cikin wannan ruwan miyar naki idan kin gama zubawa sai kisa kanwa kadan ki barsa ya dahu shi ke nn zakiga yayi kauri sai ki sauke ana iya ci da tuwon masara ko na shinkafa ni dai ya fimin dadi dana shinkafa

* Step 4

Done join me
Image step 4 Image step 4

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic