Home Dish Masa/wainar shinkafa

Masa/wainar shinkafa

Introduce

Chef :

Haleema babaye

Masa/wainar shinkafa

Cooking instructions

* Step 1

Step1 da farko zaki samu shinkafarki ki dafa yar kadan ta dahu tayi laushi kamar zaki tuwon shinkafa sai ki aje a gefe sai ki gyara shinkafar ki jikata sai ta jiku sai ki hada da wannan wadda kika jika ki kai a markada miki su

* Step 2

Step2/ idan aka kawo miki sai ki saka yeast ki juya ki rufe ki aje a gu me dumi ki bashi good 1 hour zai tashi

* Step 3

Sai ki dauko kullinki ki gyara kaskon suyarki ki saka mai sai ki saka wa kullinki baking powder ki juya sai kisa sugar ki guya sai ki kunna wuta manki yayi zafi sai ki fara zubawa idan tayi ki juya sai ji cire idan ta soyu shike nn kinyi masa zakiji idan kin bude cikinta ba tai tuwon nn a ciki ba

* Step 4

Zaki jita ba nauyin nn ga dadi a baki ga kyau a ido

* Step 5

Done

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic