Home Dish Sinasir din semovita

Sinasir din semovita

Introduce

Chef :

Mmn Khaleel's Kitchen

Sinasir din semovita

#jigawagoldenapron

Cooking instructions

* Step 1

Zaki hada duka abubuwa din Acikin bowl amma banda baking powder din nan Sai kwaba shi kamar haka kwabin ya kasan ce mai kauci,Sai ki yanka albasa,Sai ki kai wuri mai dumi Dan ya tashi
Image step 1

* Step 2

Bayan ya tashi Zaki ganshi yay kamar haka to Sai kisa baking powder din nan tare da dan ruwa kadan ki juya su sosai kamar haka

* Step 3

Sai ki Dora pan din ki a wuta Sai ki Dan goga mai kadan Sai ki fara gasa shi kamar haka to idan kk ga ya fara bulabula Sai kisa murfin tukunya ki rufe kamar haka

* Step 4

Da zarar ya Gasu Zaki ga yayi kamar wannan

* Step 5

Enjoy. My recipes are yours!!

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic