Danwake

Introduce

Chef :

Mmn Khaleel's Kitchen

Danwake

#jigawastate

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Dafarko Zaki tankade filawarki da kuka Sannan Sai ki jika kanwa da ruwan zafi Sai ki kwaba kwabin yay ruwa ruwa

* Step 2

Sai Dora ruwan zafi a tukunyq da zarar ya tafasa Sai ki fara sakawa kina sa Hannun ki a ruwan kanwa Sai ki fitar ki dau filar kadan Sai kisa a tukunya a haka Zaki tayi har ki gama

* Step 3

Bayan kin gama sakawa karki rufe tukunyar dan Kar yay kumfa ya bata miki kitchen, dazarar yay kumfa Sai ki Dan yayyafa ruwan kanwa Zaki ga ya koma bayan ya koma Sai ki sa ludayi ki Dauki Guda uku kisa a ruwan sanyi Sai ki iba ki danna cikin sa idan yay danko to ya nuna idan yay laushi to be karasa ba

* Step 4

Bayan kin gama Sai ki wanke shi tas,ki ajiye dama kin Riga da kin dafa kwai,kin yan ka veg dimnki tumatur,albasa,cucumber, da yaji da mai da magi kawai Sai ki hada abinki

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic