Home Dish Nannadadden doughnut

Nannadadden doughnut

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Nannadadden doughnut

Ga Dadi da laushi ga kyau a Ido.

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Bayan kin Gama hada doughnuts din ki ya tashi sai ki yayyanka ki murza a tsaye yayi kamar igiya dogo, sai ki daga ki dunga murzawa da hannunki zakiga ya nade kamar dai yanda ake nadin igiya. Sai ki danne karshen ki barshi ya Kuna tashi sannan ki soya a Mai kamar yanda ake suya normal doughnuts.

* Step 2

Za a iya cinshi Haka ko da sugar ko Kuma a ci da shayi/tea/lamurje🤣zobarodo da sauransu🤣🤣

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic