Home Dish Beef kofta curry

Beef kofta curry

Introduce

Chef :

M's Treat And Confectionery

Beef kofta curry

Wannan girkin tun ina yarinya nake ganin mamata tana yiwa babana saboda yana matuqar so,shi yasa da sallah tazo na tanaji kayan hadi na dan in birge shi yaji dadi,kuma ya ji dadin har ya saka min albarka😀#Sallahmeatcontest

Ingredient

Food ration :

6 yawan abinchi

Cooking time :

minti 50-60mint
1 kg

nama

1 cokali

garin onga

1 cokali

curry

1/2 cokali

niqaqqen thyme

Cooking instructions

* Step 1

A wanke nama sosai,a dafa shi,sannan a saka shi a turmi da tafarnuw,albasa da tattasai a dafa shi sosai sai yayi laushi sosai.A fasa kwai akai,a zuba curry,thyme,onga da maggi a juya sosai.
Image step 1 Image step 1 Image step 1

* Step 2

A mulmula shi kamar ball iya girman da kike so,ki saka mai a wuta yayi zafi sai ki jera meat balls din ki a ciki ki soya har ya soyu.NOTE:Danyen kwai da ake sakawa a ciki shi yake saka shi ya hade jikin shi.
Image step 2 Image step 2 Image step 2

* Step 3

A wanke attaruhu,albasa da tumatur a jajjaga shi,a zuba a tukunyar da aka yi suyar meqt balls akan man a soya, a zuba maggi da curry.
Image step 3 Image step 3 Image step 3

* Step 4

A zuba dafaffen peas akai a juya sannan a zuba meat balls a rufe arage wuta abar shi ya samu falvour din miyar
Image step 4 Image step 4 Image step 4

* Step 5

A zuba ruwa a qara rufe wa na yan mintina sannan a sauke.Aci da abun da ake so,ni naci nawa da shinkafa da daffafen dankali.😋🤤
Image step 5 Image step 5 Image step 5

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic