Home Dish Crispy Yam Balls

Crispy Yam Balls

Introduce

Chef :

M's Treat And Confectionery

Crispy Yam Balls

My mom fav😍

Ingredient

Food ration :

8 servings

Cooking time :

awa 1mintuna
10

eggs

1 cup

flour

1 cup

milk

Cooking instructions

* Step 1

A fereye doya a wanke a zuba mata ruwa a cikin tukunya a wanke attaruhu a dafa su tare dan kar yayi taste din rashin dahuwa a cikin balls har zuwa tayi laushi.Sai a sauke ta

* Step 2

Idan ta huce a zuba a turmi a farfasa ta,ta zama gari

* Step 3

A daka attaruhu da albasa a zuba a cikin doyar

* Step 4

A zuba maggi,curry,gishi,kwai 2 da tafarnuwa a ciki,a juya su hafe jikin su,a mulmula ta ta zama balls iya girman da ake bukata

* Step 5

A fasa kwai a wani kwanon da ban,a zuba madara ma a kwano daban,a dagargaza cornflakes a plate.Sannan a dora mai a wuta yayi zafi

* Step 6

A dauki ball guda daya a saka a cikin kwai,sai a fito da shi a saka a cikin garin cornflakes,a fito da shi a saka a cikin ruwan madara sannan a kuma sawa a cornflakes sannan a saka a mai,haka za'a yi tayi har a gama,idan ya soyu yayi kalar golden msi kyau sai a kwashe,aci dadi lfy🤤🤤🤤

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic