Home Dish Home made mayyonaise

Home made mayyonaise

Introduce

Chef :

M's Treat And Confectionery

Home made mayyonaise

Wannan hadin recipe ne mai sauki cikin mintinan da basu wuce goma ba kin gama,gashi da dadi da gamsarwa a baki,wannan shi ake kira da bye bye🤗 mayyonaise din kanti,gashi ba preservatives komai natural ne,

Ingredient

Food ration :

5 yawan abinchi

Cooking time :

minti 7mintuna
1/2 cokali

gishiri

1/2 cokali

suga

2 cokali

vinegar

Cooking instructions

* Step 1

A fasa kwai a xuba a cikin blender,a zuba gishiri,sukari da vineger

* Step 2

Ayi blending na minti 2,sai a zuba mai kadan kadan,ana yi ana duba kaurin mayyonaise din,ba zaki tsaya da markadawar ba da zuba mai ba har sai kin samu kaurin da kike so

* Step 3

Za'a iya ci da bread ko a hsdin salad kowanne iri.

* Step 4

Idan ba'a lokacin za'a yi amfani da shi ba za'a iya sawa a kwalba a ajiye a fridge

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic