Home Dish Roti with curried potatoes and boiled egg

Roti with curried potatoes and boiled egg

Introduce

Chef :

M's Treat And Confectionery

Roti with curried potatoes and boiled egg

Ingredient

Food ration :

3 yawan abinchi

Cooking time :

awa 1mintuna
1/2 cokali

yeast

1 cokali

kori

Cooking instructions

* Step 1

A tankade fulawa,a zuba yeast,gishiri,mai,suga a juya sai a saka ruwa aa kwaba ta,a barta tayi minti 20 sai a kuma dauko ta,a murza ta sosai

* Step 2

A saka wuqa a raba taa iya girman da ake so,a kars rufe ta tsahon minti 20,sai a kuma daukowa,sai a dauki daya a barbada fulawa a gurin da za'a murza fulawar,sai a saka fulawa a murza ta tayi fadi sosai,sai a dauke,haka za'a yi tayi har a gama

* Step 3

A dauko kaskon suya mara kamu,a dora a wuta,wutar ta zama ba yawa,sai a dauko fulawa a saka a cikin kasko a fara gasawa,idan dayan barun yayi sai a juyo dayan a gasa,haka za'a yi tayi har a gama.

* Step 4

A fereye dankali,a yanka shi yadda ake bukata a wanke a ajiye gefe,a dauko karas a wanke shi tare da albasa daya a yanka su suma.Sannan a dauko dayar albasar da attaruhu a wanke a gyara,sai a jajjaga,a dora a wuta,idan ya dahu sai a zuba mai a soya,a kawo peas a zuba,a zuba ruwa ya dahu,sai a saka maggi,kori da dankali a kara ruwa sai a rufe tukunyar,idan dankalin ya dahu a zuba albasa da karas,a kara dafawa minti 2 sai a sauke.

* Step 5

A ci roti da dankali da kuma dafaffen kwai

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic