Home Dish Spring rolls

Spring rolls

Introduce

Chef :

M's Treat And Confectionery

Spring rolls

Ingredient

Food ration :

3 yawan abinchi

Cooking time :

minti 30mintuna

Cooking instructions

* Step 1

A tankade fulawa a dama ta da ruwa a zuba gishiri kadan,a kara juyawa

* Step 2

A samu kasko mara kamu a shafa mishi mai da tissue a tsoma brush din girki a cikin fulawa a shafa a kaskon suya a zagaye kaskon da fulawar,idan ya gasu sai a dauke,haka za'a yi tayi har a gama

* Step 3

A wanke kayan lambu da gishiri,sai a yanka su a zuba a kasko a a zuba mai,maggi da kori a soya

* Step 4

A dauko fulawar a zuba mata hadin kayan lambu cokali daya,a nade ta nadin tabarma,haka za'a yi tayi har a gama.
Image step 4

* Step 5

A zuba mai a wuta a soya sannan a saka danyen spring rolls a soya

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic