Home Dish Taliyar 'yan yara

Taliyar 'yan yara

Introduce

Chef :

M's Treat And Confectionery

Taliyar 'yan yara

Nayi amfani da karas da yawa a girkin ganin lokacin shi ne,gashi kuma da matukar amfani a jiki ga kara lafiyar ido.

Ingredient

Food ration :

1 yawan abinchi

Cooking time :

minto 10 ml
1 cokali

mai

Cooking instructions

* Step 1

A wanke attaruhu da albasa a jajjaga,a dora a wuta a saka mai kadan a soya,a tsai da ruwa

* Step 2

Idan ya tafasa a saka taliyar yan yara a ciki

* Step 3

A wanke karas a yanka shi yadda ake bukata,sannan a saka a cikin taliyar

* Step 4

A fasa kifin gwangwani a zubar da man sannan a saka kifin a ciki

* Step 5

Idan ta dahu a sauke a juye a plate sannan a yanka kwai aci dadi lfy.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic