Home Dish Fluffy puff puff

Fluffy puff puff

Introduce

Chef :

Ummu ashraf kitchen

Fluffy puff puff

#FPPC fanke yana daya daga cikin abincin dana keso shiyasa nakan yishi ko yaushe musamman da safe idan zanyi breakfast😋kuma gashi da sauki sosai wajen yinshi ga saukin kashe kudi ma😆.nagode

Ingredient

Food ration :

5 yawan abinchi

Cooking time :

1hr

Cooking instructions

* Step 1

Da farko zaki samu Babban bowl ki zuba filawa,sugar,yeast,madara, salt ki juya sai ki dakko ruwan dumin ki ki zuba a ciki kina kwabawa har kaurin sa yayi kamar yadda yake a hotan kasa👇👇ya danyi ruwa amma ba sosai ba.
Image step 1 Image step 1 Image step 1

* Step 2

Sai ki rufe shi kisamu gurin dumi ki ajiyeshi ya tashi kamar awa daya da rabi,bayan 1hr din zakiga ya tashi sosai,gashi nan ya tashi👇👇.
Image step 2

* Step 3

Sai ki dura mai a wuta ki dakko wani bowl din karami ki zuba ruwa a ciki,idan man yayi zafi sai ki sa hannun ki a cikin ruwan bowl din da kika zuba ki cire ki debo kullin fanken ki da hannu ki saka a mai,idan kasan ya soyu sai ki juya shi dayan barin shima ya soyu sai ki kwashe ki zuba a colander man ya tsane,haka zaki tayi har ki gama.
Image step 3 Image step 3 Image step 3

* Step 4

An gama😊👌zaki iya sha da tea ko kunu kuma zaki iya cinsa a haka ma sai ki barbada masa sugar idan kina so😋.
Image step 4

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic