Home Dish Yadda zaki dafa danbun shikafa da miyar kabeji

Yadda zaki dafa danbun shikafa da miyar kabeji

Introduce

Chef :

Ummu ashraf kitchen

Yadda zaki dafa danbun shikafa da miyar kabeji

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Da farko zaki kai a barzo miki shinkafarki ki wanke ta ki tsaneta a kwalanda saiki dakko tukunya mai dan girma ki zuba ruwa daidai kisa murfi a ciki saiki dakko kwalandar karfe ki juye shinkafar aciki ki saka mata zogale a ciki kijuya saiki dura a kan tukunyar kisa buhu ki rufe saman sannan ki dura murfi ki dura a wuta ya turaru amma kar ya dahu gaba daya.
Image step 1

* Step 2

Saiki sauke kisake juye shinkafar a babban kwano kisa mai,kayan dan dano,curry kayan miya da ki ka jajjaga,albasa,gyada, cabbage kadan ki juya sosai saiki sake mayarwa cikin kwalandar ki dura a wuta,idan ruwan ciki ya kusa karewa saiki kara dan kar ya kona tukunyar.kibarshi har ya turaru yayi laushi saiki sauke.

* Step 3

Yadda zaki hada miyar ita kuma zaki wanke kayan miyanki ki yankasu a chopingboard ko da hannu yadda zaki iya, saiki juye a tukunya kisa ruwa ba dayawaba ki dura a wuta idan ya dahu saiki zuba su cabbage,carrot,kayan kamshi,curry,mai ki juya saiki barshi kamr minti 7saiki sauke.aci dadi lfy😋😋😋😋👌

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic