Home Dish Veggies stir fried rice

Veggies stir fried rice

Introduce

Chef :

Ummu ashraf kitchen

Veggies stir fried rice

Da dadi sosai yar uwa ki gwada

Ingredient

Cooking time :

30min

Cooking instructions

* Step 1

Farko zaki wanke shinkafarki ki tafasa ta amma kar ta dahu sosai sai ki tace ki ajiyeta gefe sai ki dakko cabbage,karas,albasa mai lawashi,attaruhu,da tattasai saiki wanke ki yankasu suma saiki dakko tukunya ki zuba a ciki kisa mai saiki soya shi kadan idan ya soyu saiki zuba shinkafarki aciki shima ki juya sosai kisa maggi da onga da curry idan kinaso,sai kisa ke juyawa sai ki barshi kamar minti daya saiki sa ka ruwa kadan ki rufe ya turara sai a sauke.idan mai baijiba.
Image step 1 Image step 1

* Step 2

Zaki iya karawa sai aci kuma abin dadin ma zaki iya sa miya ma kici da dadi sosai ki gwada yar uwa zaki ban labari 😋
Image step 2 Image step 2

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic