Home Dish Kunun aya

Kunun aya

Introduce

Chef :

Ummu ashraf kitchen

Kunun aya

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Da farko zaki jika ayarki ki wanketa saiki surfeta duk dattin ya fita saiki jikata saiki dakko kwakwa dnki da dabino suma ki wankeso,saiki dakko ayarki ki zubar da ruwan kisa su dabino dnki aciki akaimiki markade idan an markada,saiki dakko matacinki ki tace sosai saikisa a ruba mai kyau saiki zuba madararki ta gari da sugar,flavour kizuba aciki ki juya saiki dakko cucumber dnki kiyi blending dnshi shima kitace saiki zuba ruwan aciki kisa kankara ki sake juyawa saikisa a fridge.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic