Home Dish Dukunu(com)

Dukunu(com)

Introduce

Chef :

Maman Jaafar( Khairan )

Dukunu(com)

By Maman jaafar( khairan)

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Da farko zaki jika masara ki ya kona biyu ko uku a ruwa seki bayar a markada miki a ma yazama da kauri kada aciki ruwa aciki seki barshi ma kona biyu ko kuma kisashi a rana sekigan ya kumburo seki dama sosai ki dora a wuta kita tukawa har seyayi karfi seki sawke kisa a leda ko kuma a bawo masara seki kara dorashi a wuta ki zuba ruwa ki dafashi yadan ake dafa alale

* Step 2

Yanzu seki hada ginger garlic onions, dried peper,crayfish dried herrings kiyi blending dinsu,ki dora oil kizuba aciki kita juyawa in low heat,kisa maggi da salt kadan har sekigan yayi baki seki sawke (shine akecema SHITO ko kuma BAKI TAKWA)

* Step 3

Daga karshe kiyi blending Fresh tomatoes din da attarugu da onion ki dora a wuta ki dafa har se yadan sane ruwan,seki sawke ki yanka onion da tomatoes ki zuba aciki ki soya kifi a ciki da dukunu ki zuba SHITO din kadan a gefe.ENJOY!

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic