Home Dish Fatan tsakin masara

Fatan tsakin masara

Introduce

Chef :

Haleema babaye

Fatan tsakin masara

Deliciou food

Cooking instructions

* Step 1

Da farko zaki jajjaga attaruhunki sai ki wanke tukunya ki zubasa a ciki sai ki yanka albasa akai sai kisa ruwa daidai yanda zai ishi tsakinki ya nuna sai ki daura akan wuta sai ki gyara gyadarki ki daka ta sai kisa mai a cikin wannan ruwan sanwar sai kisa gishiri kadan sai ki barsa ya tafasa idan ya tafasa sai kisa gyadarki ta dan dahu sai ki wanke tsakin ki kisa sai ki juya kisa magginki ki dan kara gishiri sai ki yanka yakuwa da alaiyyahunki ki wanke sai ki zuba ki juya sai ki rage wuta sosai

* Step 2

Ki barsa iya kaurin da kike so shi ke nn fatan tsakin masararki yayi

* Step 3

Done ga dadi gashi abin marmari

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic