Fanke,by mmn Khaleel's kitchen
Cooking instructions
* Step 1
Bayan kin tankade filawar ki sai kisa butter, yest, Suger, lil salt,Sai ki murza su sosai har butter din yay daidai saiki kwaba shi da ruwa amma fa Kar ki cika ruwa in kina son yay kyau Kuma baya daukar mai sosai idan ba a cika ruwa ba,to bayan kin gama kwabin Sai ki rufe bowl din nan kisa a wuri me dumi yay kamar Minti 20 Zaki ga ya fara tashi to Sai ki fara soya shi a ruwan mai hmm
* Step 3
Don't for get da liking it's yummy enjoy
Note: if there is a photo you can click to enlarge it
10 Pieces Of Expert Nutrition Advice
1. Start Small
2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens
3. Focus on Adding—Not Subtracting
4. Taste the Rainbow
5. Prioritize Potassium
6. Eat More Plants
7. Focus on Your Immune System
8. Try the Mediterranean Diet
9. Understand the Impact of Food
10. Guard Your Gut
See more