Home Dish Shawarma πŸ˜‹πŸ˜‹

Shawarma πŸ˜‹πŸ˜‹

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Shawarma πŸ˜‹πŸ˜‹

Akwai Dadi ga kosarwa, babba da yaro kusan duk suna son cinta. Home made is d best.!!!πŸ’―βœ”οΈ

Cooking instructions

* Step 1

Zaki Fara da gasa bread din shawarma ki rufe da kitchen towel

* Step 2

Sia ki feraye dankali ki yayyanka a tsaye ki soya samasama

* Step 3

Ki dan saka Mai a kasko ki zuba albasa ki zuba kayan kamshi duk wnada Kika so, ki soya sama smaa sai ki zuba tsokar kaza kiyi duk yankan da kike so, ki jujjuya ki saka magie da tafarnuwa idna kina bukata Sia ki zuba ruwa kadna ta dahu

* Step 4

Daga Nan sai ki Barbara chill powder, ko paprika ki juya, idan ruwna ya kame sai ki rage wuta sosai ki zuba sauran kayan hadin gaba daya, mintuna 5 ki sauke

* Step 5

Ki hada ketchup, bama da mustards Zaki iya Kara Zuma kadan ki juya

* Step 6

Sai ki dauko bread din ko shimfida ki shafa hadin bama din sannan ki saka hadin dnakalin sai ki nannade
Image step 6

* Step 7

Haka zakiyi har ki gama gaba daya.
Image step 7

* Step 8

Aci da duminta tafi dadi
Image step 8

* Step 9

Ba a bawa me kiywa
Image step 9

* Step 10

Image step 10

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Addingβ€”Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
πŸ‡»πŸ‡³ Việt Nam πŸ‡ΊπŸ‡Έ USA

Copyright Β© 2024 Cookcic