Home Dish Steam moimoi (Alala)

Steam moimoi (Alala)

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Steam moimoi (Alala)

Alala abinci ce da mafi yawa aka fi cinta sbd marmari ko nace Don kwalama. A gaskiya ba na cin alala sbd Kore yunwa😂😂😂 Amma zanci ta sbd marmari, ko na hada da wani abin kamar jallop 😋😋 bare idan na sameta da kunun tsamiya wayyo Dadi ba a magana....

Ingredient

Food ration :

cin mutum 2 yaw

Cooking time :

35 minutes
Tafarnuwa

domin bukata

Cooking instructions

* Step 1

Zaki jika wakenki ki surfa ki wanke
Image step 1

* Step 2

Sai ki juye a blender ki sakata tarugu da albasa da tafarnuwa idan kina bukata ki markada
Image step 2

* Step 3

Idan yayi laushi sosai Sia ki juye a roba ko kwano
Image step 3

* Step 4

Sannan ki kawo soyayyen manja ki zuba a kai
Image step 4 Image step 4

* Step 5

Sannan ki zuba soyayyen man gyda
Image step 5

* Step 6

Sai ki saka kayan dandano
Image step 6

* Step 7

Sannan kayan kamshi
Image step 7

* Step 8

Kamar spices, seasoning, curry, fennel seed
Image step 8 Image step 8

* Step 9

Ki juya ya hade guri 1
Image step 9

* Step 10

Ki fasa kwai ki sa magi da spices da albasa ki kada
Image step 10

* Step 11

Sai ki dauko abin da za ki turara ki shafa Masa mai
Image step 11

* Step 12

Sannan ki zuba hadin kullum a ciki ki kawo ruwan kwannan ki zuba akai
Image step 12

* Step 13

Sannan ki kawo ragowar kayan hadin dama kin wanke kin yayyanka ki zuzzuba akai
Image step 13 Image step 13

* Step 14

Sai ki samu babbar tukunya ki zuba ruwa Dan daidai ki Dora murfin tukunya ko dan Abu me tudu kadan. Snanan ki Dora hadin alalar ki rufe
Image step 14

* Step 15

Ki sa wuta kadan a hankali Zai gasu😍
Image step 15

* Step 16

Zkai iya ci Haka za Kuma ki iya ci da manja da yaji
Image step 16

* Step 17

Alala pizza😃😀🤣😋😋😛
Image step 17

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic