Home Dish Tsiren zamani

Tsiren zamani

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Tsiren zamani

Ranar na tashi da son cin tsire gashi basa fitowa kawai nayi niyyar Yi da kaina Sia gashi yayi Dadi sosia da sosai #FPPC

Ingredient

Food ration :

5 yawan abinchi

Cooking time :

2hrs 30mints
1/3 cup

Mai

Cooking instructions

* Step 1

Ga abubuwan da muke bukata nan
Image step 1

* Step 2

A sami roba me tsafta Sia a yayyanka Naman a wnake q tabbatar babu jijiya ki kitse.
Image step 2

* Step 3

Bayan ya tsane sai a kawo kayan spices a zuba duka.
Image step 3

* Step 4

A daka Maggie, tafarnuwa, kanumfari da masoro a zuba a kai
Image step 4

* Step 5

Sannan a kawo Mai a zuba kamar cokali 2 Sai a juya a rufe a barshi na tsahon awa 2
Image step 5

* Step 6

Sai a zuba yajin tsire a juya
Image step 6

* Step 7

Sannan a zuba kuli kuli Wanda ya Sha Hadi shima a juya
Image step 7

* Step 8

Sannan a gyara albasa da koren tattasai a zuba akai a juya
Image step 8

* Step 9

A tabbatar koina na Naman ya ji kuli kuli
Image step 9

* Step 10

Sai a jika tsinken yin tsire a ruwa idna ya jiki Sia a dunga soka Naman Ana soka albasa da koren tattasai sannan nama ayi ta maimaitawa kamar tsoka 5 sai a sake wani tsinken har a gama
Image step 10

* Step 11

A daura abin gashi (grilling fan) akan wuta kasa kasa Sia a diga Mai kadan
Image step 11

* Step 12

Idan ya fara zafi sai a jera Naman akai
Image step 12

* Step 13

A barshi wuta na Ci kasa kasa za aji Yana kamshi sai a juya daya gefen
Image step 13

* Step 14

A hankali a hanklai har koina ya gasu
Image step 14 Image step 14

* Step 15

* Step 16

Sai a juye aci da zafinsa, nidia nawa naci da soyayyen dankali nai Masa kwlaliya da 🥗
Image step 16

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic