Home Dish Ice cream din ayaba me almond

Ice cream din ayaba me almond

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Ice cream din ayaba me almond

Na yi shi ne sanda akayi gasar ice-cream kasancewar na tashi da gjy ranar ban wallafa ba sai yanzu. #kano

Cooking instructions

* Step 1

Ga abubuwan da ake bukata
Image step 1

* Step 2

A wanke ayaba a bare sai a zuba a bilanda a saka kankara ko ruwan kankara a markada
Image step 2

* Step 3

Sannan a zuba garin whipping cream a sake nikawa
Image step 3 Image step 3

* Step 4

Sannan a zuba icing sugar a kuma nikawa
Image step 4

* Step 5

Sai a Sami kwano me tsafta a juye a ciki, a saka fikebo a juya
Image step 5

* Step 6

Sannan a raba shi gida biyu a ajiye Rabin, Rabin sai a zuba masa garin coacoa powder a juya
Image step 6

* Step 7

Sannan a Sami robar ice cream a zuba hadin me coacoa powder a ciki
Image step 7

* Step 8

Sannan a zuba marar coacoa powder akai
Image step 8

* Step 9

Sai a kara zuba wani me coacoa powder din akai ayita maimaitawa Wa har sai hadi. Ya kare. Sai a saka a gidan kankara a barshi yayi kankara sannan a cire.
Image step 9

* Step 10

Za a iya zuzzubawa a robar yin icecream sai a watsa almond din a sama a rufe a sa a fridge a barshi yayi kankara.
Image step 10

* Step 11

Kamar haka
Image step 11

* Step 12

Sai a sha da sanyi sa
Image step 12

* Step 13

Yummy
Image step 13

* Step 14

Dadi kan dadi
Image step 14

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic