Home Dish Hadin daddawar miya na musamman

Hadin daddawar miya na musamman

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Hadin daddawar miya na musamman

Wannan hadin yanada mutukar muhimmanci. Indai zakiyi miyar kadi ki jarraba ko kinsa nama ko baki saka ba kikai amfani da hadin nan zakiji dadi ayi ta sani. Kamshi kuwa har makota.

Cooking instructions

* Step 1

A sami daddawa me kyau a bazata ta sha iska, sai a dakata a turmi har tayi laushi sai a kwashe

* Step 2

Sannan a dauko kanumfari, masoro, kirfa da fennel seed a daka suyi laushi sosai da Sosai.

* Step 3

Sai a kawo citta itama a dakata a zuba tafarnuwa bushashshiyar a daga sosai sai a hade da hadin kanumfari a kuma dakawa.

* Step 4

Sannan a kawo danyar tafarnuwa a zuba akai a daka Idan suka hade sai a juye daddawar akai a kara dakawa yayi laushi sosai. Sai a samu roba me murfu a juye.

* Step 5

Idan be miki kushin da kike so ba ki zuba a kofin blender ki nika.
Image step 5 Image step 5

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic