Home Dish Super soft sponge cake

Super soft sponge cake

Introduce

Chef :

M's Treat And Confectionery

Super soft sponge cake

#Girkidayabishiyadaya wannan sponge cake yayi dadi ga laushi sosai kamar bread

Ingredient

Food ration :

3 yawan abinchi

Cooking instructions

* Step 1

A hada fulawa,gishiri da bakar hoda a tankade

* Step 2

A fasa kwai a ware kwanduwar da farin daban

* Step 3

A zuba suga a cikin farin ayi ta juyawa har sai ya narke

* Step 4

Kwanduwar kuma al saka mata mai itama ayi ta juyawa har sai ya hade jikin sa

* Step 5

A zuba fulawa a hadin farin ruwan kwai da suga a juya

* Step 6

Sannan a kawo kwanduwar kwan a zuba a karasa juyawa spsai

* Step 7

A shafe bota da fulawa kadan a kwanon gashi a gasa cake

* Step 8

Idan ya gasu a fito da shi,a barshi ya yi minti 5 sannan a fitar da shi daga kwanon gashi a barshi ya sha iska sannan a yanka,a zuba mishi chocolate aci dadi lfy.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic