Home Dish Jallop rice

Jallop rice

Introduce

Chef :

M's Treat And Confectionery

Jallop rice

😋😋😋

Ingredient

Food ration :

3 yawan abinchi

Cooking time :

minti 40mintuna
1/4 cokali

kori

Cooking instructions

* Step 1

A wanke shinkafa a dora ta a wuta ayi par boiling din ta,a dauraye ta a tsane.

* Step 2

A fereye dankali a daddatsa shi a wanke a ajiye a guri daya

* Step 3

A wanke attaruhu da albasa da tumatur da tafarnuwa a jajjaga,a dora a wuta a dafa har ruwan ya janye,a zuba mai ya soyu, a zuba ruwa da nama da maggi da kori a bar shi ya tafasa

* Step 4

A zuba shinkafa da dankali a wuta a bar su su dahu,sai a sauke idan sun yi laushi,aci dadi lfy.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic