Home Dish Soyayyar shinkafa da dankali

Soyayyar shinkafa da dankali

Introduce

Chef :

M's Treat And Confectionery

Soyayyar shinkafa da dankali

ina matukar kaunar shinkafa shi yasa bana gajiya da ita

Ingredient

Food ration :

5 yawan abinchi

Cooking time :

30mintuna

Cooking instructions

* Step 1

A wanke shinkafa a tsane ta a matsami,a dora mai a wuta idan ya danyi zafi a zuba shinkafar ayi ta soyawa har tayi brown,idan man yayi miki yawa ki rage sai a zuba ruwa a ciki,maggi,peas da jajjagen albasa da attaruhu,a rufe ta ta dahu

* Step 2

Idan ta kusa dahuwa a rage wutar a saka karas,har ta karasa dahuwa

* Step 3

Aci da sauce djn dankali da peas da karas

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic