Cincin

Introduce

Chef :

M's Treat And Confectionery

Cincin

cincin yana da dadi barin idan aka sha da safe da shayi

Ingredient

Food ration :

7 yawan abinchi

Cooking time :

minti 20-30mint
125 g

bota

1 cokali

bakar hoda

Cooking instructions

* Step 1

A tankade fulawa,a zuba suga bakar hoda,gishiri da bota,a mutsika sosai,sannan a fasa kwai a kai,sannan a kara mutsikawa idan bai hade jikin sa ba a zuba ruwa kadan a juya sosai har ya hade jikin sa,ayi kneading sosain. A yanka shi gida 2 da wuka sai a saka kashi daya a kan tray a murza da kwalba.
Image step 1 Image step 1 Image step 1

* Step 2

Sai a saka wuka a yanka shi a tsatsaye kamar dai yadda aka gani a hoto,a kuma yanka shi a kwance sai a kwashe a saka a jera a tray har a gama
Image step 2 Image step 2 Image step 2

* Step 3

A dora mai a wuta idan yayi zafi sai a fara soya cincin idan anga yayi golden brown alamar yayi kenan sai a kwashe a tsane.
Image step 3 Image step 3 Image step 3

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic