Home Dish Soyayyar shinkafar mutanen China da nama da dankali da kabeji

Soyayyar shinkafar mutanen China da nama da dankali da kabeji

Introduce

Chef :

M's Treat And Confectionery

Soyayyar shinkafar mutanen China da nama da dankali da kabeji

Ingredient

Food ration :

2 yawan abinchi

Cooking time :

30-40mintuna

Cooking instructions

* Step 1

A wanke shinkafa,a tafasa ta kadan,a dauraye ta a tsane,a dora mai a wuta yayi zafi sai a saka shinkafar a dan soya ta sama sama, sannan a Kawo jajjagen attaruhu da albasa a zuba,a juya,a Kawo koren wake a zuba a cigaba da juyawa,sannan a saka kayan kamshi a jiya,a dan saka mata ruwa kadan da zai karasa dafata.

* Step 2

A fasa kwai a wani kwanon daban a kada shi sannan kuma a juye shi akan waccan shinkafar,a juya har ya dahu,sannan a saka karas turirin shinkafar ya dafa shi

* Step 3

A ci soyayyiyar shinkafa da hadin nama da dankali da kabeji

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic