Home Dish Gashashiyar kaza mai dankalin turawa

Gashashiyar kaza mai dankalin turawa

Introduce

Chef :

M's Treat And Confectionery

Gashashiyar kaza mai dankalin turawa

Cooking instructions

* Step 1

A wanke kaza,ayi mata yankan miya sannan a shafa mata lemon tsami a kara wanke ta,a barta ta tsane

* Step 2

A fereye dankali ayi masa yankan kwabo,a wanke a ajiye a gefe
Image step 2

* Step 3

A wanke karas shima ayi masa yankan kwabo a ajiye a gefe
Image step 3

* Step 4

A bare albasa a wanke ta tare da lawashi a yanka su,a ajiye a gefe
Image step 4 Image step 4

* Step 5

A cire yayan cikin attaruhu sannan a wanke a yankashi shima ko jajjaga shi
Image step 5

* Step 6

A jera dankali a farantin gashi,karas,albasa,lawashin albasa,a dan barbada mai akai,sannan a kawo garin dandano da dunkulen dandano a barbada a akai,sai a kuma barbada sinadarin kamshi a kai,a karshe sai a jera kazar a sama,hikimar yin hakan shine romon kazar zai dafa dankalin da sauran kayan hadin.
Image step 6 Image step 6 Image step 6

* Step 7

A saka a abun gashi a gasa tsahon awa daya ko har kazar ta gasu.Aci dadi lfy
Image step 7

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic