Tuwo shikafa and palmut soup (miya kwakwa manja)
Cooking instructions
* Step 1
Ki wanke duk nama ki ki dora a wuta inda su nuna ki koshe ki ajiye gefe,ki dawko palmut extract dinki ki zuba ciki ruwan nama ki kara ruwa kadan ki barshi yata tafasa har se kigan ya fara kawri kuma manja ya fara fitowa a kanshi,kiyi blending tomatoes ginger garlic onion,attarugu ki zuba aciki kisa maggi kisa crayfish ki barshi ya kara nuna kadan sana sekisa nama,shaki cowleg, da soyaye kifiki sana kisa spinach ki barshi ya kara nuna for 5mn
* Step 2
Ki wanke fara shikafaki ki dora a wuta inda ya nuna yayi taushi ki tuke ki koshe a leda ki hada da miya palmnut dinki.Enjoy
Note: if there is a photo you can click to enlarge it
10 Pieces Of Expert Nutrition Advice
1. Start Small
2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens
3. Focus on Adding—Not Subtracting
4. Taste the Rainbow
5. Prioritize Potassium
6. Eat More Plants
7. Focus on Your Immune System
8. Try the Mediterranean Diet
9. Understand the Impact of Food
10. Guard Your Gut
See more