Home Dish Potato Vegetable recipe by Mariam Tijjjani Adam

Potato Vegetable recipe by Mariam Tijjjani Adam

Introduce

Chef :

Maryam's Kitchen Cake Nd Small Chops

Potato Vegetable recipe by Mariam Tijjjani Adam

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Da farko zaki feraye dankalin ki ki yayyanka shi tsaka-tsaki kada ki yayi girma kada yayi kankanta sosai saiki dafa shi sama-sama kmr minti 5 Saiki aje a gefe Saiki dora tukunyar ki akan wuta ki zuba mai aciki (amma kadan ba me yawa ba) saiki dauko tafasashshiyar kazar ki ki cire kashin Ki dauko yankakken Koren tattasai,Albasa,carrot ki yayyanka shi, peas ki jajjaga attaruhu da garlic ki zuba su acikin man saiki dauko Kwai wanda kika soya shi ki dagargazashi saiki
Image step 1

* Step 2

Juye akan wadannan kayan hadin naki dake kan wuta.(idan ba zaki soya Kwan ba kina iya kada kwanki a container saiki tsiyaya shi akan kayan hadin naki).saiki zuba maggi da spices ki zuba ruwa kadan ki barshi bayan minti 5 Saiki dauko cauliflower da dankalin ki ki zuba ki juya Saiki barsa yayi kamar minti biyar saiki sauke zaki ga ya hade jikinsa yayi gwanin sha,awa sai ci 😋 ana iya ci da pita bread,spaghetti da sauran su.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic