Home Dish Awara by mmn Khaleel's kitchen

Awara by mmn Khaleel's kitchen

Introduce

Chef :

Mmn Khaleel's Kitchen

Awara by mmn Khaleel's kitchen

#jigawastate

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Da farko Zaki gyara waken sai ki wannke shi tas ki bada a markado miki,bayan an markado Sai kizo ki Tace ki wanke dusar tas,Sai kidora ruwan a wuta Dan ya tafasa da zarar Kim ga yay almar tafasa to Sai ki dakko tsamin ki da kin rigada kin jika shi a cup to za rar ya fara tafasa Sai ki zuba Zaki ga ya fara cure wa ya fara harhadewa wuri daya to zakiga awaran nan ta na yin sama tana barin ruwan tana yin gefe to da ma kin rigada kin ajiye matacin ki ko buhu

* Step 2

Wanda Zaki kwashe awarar daga tukunyar zuwa cikin mataci bayan kin gama kwashe wa to sai daure bakin matacin ko buhun Dan ya hadeh wuri Guda, Bayan ruwan ya tsane to Sai since daurin ki yayyanka Sai ki soya shi a mai ko ki soya shi da kwai Duk akwai dadi,

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic