Home Dish Faten dankalin turawa me alayyahu

Faten dankalin turawa me alayyahu

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Faten dankalin turawa me alayyahu

Yana kara lfy, Yana Kara kuzari, Yana rike ciki Yana da saukin dahuwa Yana Kuma da dadin ci cikin kwanciyar hankali. Musamman iyaye ko kakanni ko kananan Yara yanai musu saukin ci. Try it and thanks me later 😉

Ingredient

Food ration :

da yawa

Cooking time :

45minutes
Tafarnuwa

domin bukata

Cooking instructions

* Step 1

Zaki fara da feraye dankali ki yayyanka manya ki barshibruwa.

* Step 2

Sannan ki Dora tukunya ki zuba mai da albasa wadatacciya, idan ta Dan kwanta sai ki kawo jajjagen tarugu da albasa ki zuba akai ki jujjuya sai ki yanka tumato kwaya 2 ki zuba akai ki soya Sia ki tsaida ruwa

* Step 3

Ki saka magie, chicken stock, spices curry da duk sauran kayan da take karawa girki Dadi. Sannan ki zuba dankalin akai ki rufe.

* Step 4

Idan ya dauko dahuwa zakiga ruwan ya ragu sosai sai ki kawo alayyahu da albasa da Kika wanke Kika yayyanka ki zuba akai ki motsa ki rufe. Mintuna 2 ki sauke.

* Step 5

Ki soya kaza aci da ita
Image step 5

* Step 6

Image step 6

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic