Home Dish Peanut burger 2

Peanut burger 2

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Peanut burger 2

Na Yi order ne a wajen moon, kamar da Wasa yara sukace nayi ta siyarwa nace tom, aikuwa a kwana 1 ta kare gashi munada nisa, Tana kaduna Ina Kano☹️🤦 ba shiri na tashi nayi na zuzzuba kamar dai yanda ta aikon da shi. #wearetogether

Cooking instructions

* Step 1

Za a Fara da gyara gyadar a cire dattin a cire wadda ta tabe 2 ya zamana Babu datti Babu Kuma wadda ta bare

* Step 2

Sai a Sami ragowar kayan hadin, kwai, sugar, filebo, Madara, gishiri, a hade guri daya a juya sosai.

* Step 3

Sai a juye gyadar a babban roba, sannan a zuba wannan hadin kwan a juya da cokali koina ya samu, sai a cire cokalin a barbada fulawa akai a jujjuya da robar sai a rarraba Wanda suka hade, sai a juye a kwalanda diddigar fulawar ta fita

* Step 4

Sannan a Kuma zuba hadin kwan a juya a sake barbada fulawa, Haka za ayi tayi har sai ya Zama ya rufe gyadar.

* Step 5

Sai a Dora Mai a sa albasa da ya fara zafi Sia a zuba wuta kasa kasa a dunga juyawa a hankali sbd suyar tayi kyau. Idan ya soyu Sia a kwashe

* Step 6

A barshi ya kwnaa yafi dadin ci. Sia a zuzzuba a Leda. (Packaging)

* Step 7

Kamar wannan moon @ 20 naira each sachet ta kawo Mana ni Kuma anan na Saida 30 naira each sachet. Idan 2 kake so Kuma 50 naira.,💃💃💃💃
Image step 7

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic