Soyayyen dankalin hausa (didi-kwale)
Introduce
Chef :
Khady Dharuna
Soyayyen dankalin hausa (didi-kwale)
Ooo ba sai na CE komai ba duk wanda yake a bangaren hausa/Fulani yasan dadinsa. #kanostate
Ingredient
Food ration :
2ppls
Cooking time :
30minutes
Cooking instructions
* Step 1
A feraye dankalin sannan a yayhanka kanana dogwayen yanka sai a zuba a ruwa a saka gishiri a wanke.
* Step 2
Sannan a tsame dankalin a tsane ruwan sannan a saka maggie a jujjuya
* Step 3
Dama an dora mai an saka albasa. Da yayi zafi sai a zuba dankalin a barshi ya soyu.
* Step 4
Idan ya soyu sai a tsane a kwalanda, a barshi yayi jar suya dai..
* Step 5
Sai a juye a ci ta kunu, ko da mai da yaji, ko da sauce, ko hakanan ko ma a sha da shayi..
Note: if there is a photo you can click to enlarge it
10 Pieces Of Expert Nutrition Advice
1. Start Small
2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens
3. Focus on Adding—Not Subtracting
4. Taste the Rainbow
5. Prioritize Potassium
6. Eat More Plants
7. Focus on Your Immune System
8. Try the Mediterranean Diet
9. Understand the Impact of Food
10. Guard Your Gut
See more