Home Dish Egg roll

Egg roll

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Egg roll

Girkin yanada dadi ga rike ciki.

Cooking instructions

* Step 1

Za a zuba fulawa a roba me tsafta, sannan a saka bota, gishir, sukari da Baking powder a juya sosai da sosai sai a zuba ruwa a kwaba yayi laushi kwabin Kar yayi tauri.
Image step 1

* Step 2

Sannan a barshi ya hade jikinsa na Tsohon mintuna 10 sai a dauko a yayyanka shi manyan yanka a raba gida 5 ko 6. Na manta ban dau pic din step din ba.

* Step 3

Sannan a dangwali fulawa a shafa akan abin murji a Murza kowanne Kar yayi fadi dai sosai. Sai a dauko kwan a Dora akai.
Image step 3

* Step 4

Sannan a nannado a hade aita mulmulawa har sai ya hade ya zama kamar kwallo.
Image step 4

* Step 5

Sai a Dora mai akan wuta a yanka albasa, Idan ya fara zafi sai a zuba a dunga juyawa kuma Kar a cika wuta. A hankali zai soyu sai a kwashe.
Image step 5

* Step 6

A ci da shayi ko lemo.
Image step 6

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic