Home Top 5 food Top 5 dishes made from filawa

Top 5 dishes made from filawa

1 2 3 4 5

1 . Cinnamon roll

Cinnamon roll

Cinnamon roll

Akwai dadi sosai ga laushi na gode maryama's kitchen for the recipe😊😊😊

Ingredient

1 cup

sugar

1 tbspn

active yeast

1/2 cup

filawa

1

egg

Cooking instructions

* Step 1

Da farko zaki samu bowl ki zuba warm milk dinki a ciki saiki sa granulated sugar da melt butter dinki ki juya saiki zuba yeast dinki ki sake juyawa saiki fara zuba filawarki kina juyawa,kwabin yayi ruwaruwa saiki barshi ya tashi kamar minti 30 ki kara dakko dough dinki kisake zuba masa filawa da baking powder ki kara kneading dinshi.
Image step 1 Image step 1

* Step 2

Yayi kamar yadda yake a hotan nan ki murzashi yayi plat.
Image step 2 Image step 2

* Step 3

Saiki shafa butter a jiki ki dakko cinnamon dinki ki barbada a kai,ki nannadeshi kamar tabarma yadda yake a hutan nan.
Image step 3 Image step 3 Image step 3

* Step 4

Bayan kin gama ki dakko wuka ki cuting dinshi as shown here👇,saiki dakko baking pan dinki ki shafa butter a jiki ki barbada filawa saiki dinga jerawa a ciki har ki gama ki barshi ya tashi kamr 1hour zaki ga ya tashi sosai
Image step 4 Image step 4 Image step 4

* Step 5

Ki dakko kwai ki fasa ki cire kwaiduwar saiki shafa farin a saman dough din da brush saiki gasa a oven har yayi golden brown saiki kashe.
Image step 5 Image step 5

* Step 6

Done,its very soft and yummy try it.Ku ma zaki iya zuba masa madara asaman idan kin gama.
Image step 6 Image step 6

* Step 7

Ga bayanshi tncuuuu maryama's kitchen😍😍😋😋😋😋👌
Image step 7

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

2 . Dublan

Dublan

Dublan

Bin cika wannan girki na dublan me dadi

Ingredient

1 1/2 tin

Filawa

tea spoon

Yeast

Pinch

salt

2 tbsp

Butter

Cooking instructions

* Step 1

Da farko dai ga abubuwan da muke bukata
Image step 1 Image step 1 Image step 1

* Step 2

Sai ki tankade filawarki
Image step 2

* Step 3

Sai kisa duka kayan hadinki amma banda botter sai ki hadasu su hadu
Image step 3 Image step 3

* Step 4

Sai ki kawo butter kisa itama ki hada su sai kisa ruwa kadan ki kwaba sai ki rabata gida uku ko hudu
Image step 4 Image step 4 Image step 4

* Step 5

Sai ki samo abin murzawa ki murza yayi fadi sai ki cire da. Cuter naki zakiga girman su hawa uku ne kamar haka sai ki saka babban a kasa sai me bi masa sai karamin sai ki dan gutsri yar filawar kadan ki mulmula kisa a sama shi ke nn sai kisa mai a wuta ki soyawa low hit amma idan ya dau zafi sai ki rage
Image step 5 Image step 5 Image step 5

* Step 6

Sai ki samo honey wato zuma sai ki saka mata lemon kadan da ruwa ki gauraya su sai ki zuba akan dublan dinki shi ke nn kin gama
Image step 6 Image step 6

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

3 . Wainar dankalin turawa

Wainar dankalin turawa

Wainar dankalin turawa

I love wainar dankalin turawa

Ingredient

1 1/2 tin

filawa

Cooking instructions

* Step 1

Da farko zamu sami dankalin mu mu gyara sa musa masa gishiri mu dafa mu ake a gefe
Image step 1

* Step 2

Sai mu samo attasai kore da lawashi da attaruhu da tafarnuwa sai su maggi suma mu aje a gefe
Image step 2 Image step 2

* Step 3

Sai mu tankade filawar mu mu jajjaga taruhu mu zuba a kai sai mu zuba sauran kayan hadin mu a kai
Image step 3 Image step 3

* Step 4

Sai mu yanka lawashin mu kananah sosai da tattasai sai musa shi akan hadin nn namunna filawa
Image step 4 Image step 4

* Step 5

Sai mu dame dankalin mu a leda ko turmi sai mu zubasa a kan wannan filawar tamu
Image step 5 Image step 5

* Step 6

Sai mu sai mai mu cakuda su sosai sai mu rifesa tsawan 10 mint
Image step 6 Image step 6

* Step 7

Sai a samu abu a shafa mai a fadasa sai dinga soyawa haka za ai tayi har sai yayi
Image step 7 Image step 7

* Step 8

Done my wainar dankali
Image step 8

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

4 . Samosa

Samosa

Samosa

I love samosa

Ingredient

2 tin

filawa

Cooking instructions

* Step 1

Da farko zaki hada duk kayan hadin ki ki kwaba su su hadu sosai kamar haka
Image step 1

* Step 2

Sai ki barta kamar 10mint sai ki yanka ta kamar haka
Image step 2

* Step 3

Sai ki dauko abin murza wa ki murza sai kike shafa mai a duk wanda kika murza kina daura dayan har ki gama
Image step 3

* Step 4

Gasu kamar haka
Image step 4

* Step 5

Sai ki samu kasko ki daura a kan wuta amma low hit sai ki gasa su sai ki sauke ki kara murzawa kar kai kauri falefale ake sai ki raba su kisa su a abu yayi circlii
Image step 5

* Step 6

Sai ki yanka shi gida 4

* Step 7

Sai kuma ki kwaba filawa sabada mannewa sai ki kamo gefe da gefe kamar haka ki manne sai kisa namanki a ciki ki shafa filawarki ki manne sai ki soya karki cika wuta
Image step 7 Image step 7

* Step 8

Gashi yayi idan yayi sai ki kwashe a kwalander ya tsane
Image step 8

* Step 9

Ga yanda zakiyi hadin ciki zaki samu namanki ko nikakke ko wanda ba ni kakkeba ni dai da wannan nai sai ki wanke kisa albasa da thyme da maggi sai ki dafa ya dahu ki sauke sai ki samu tirminki me kyau ki daka sai kisa tafarnuwa da attaruhu da albasa ki daka sai ki saka maggi da onga da curry ki hada sai ki samu kasko kisa mai ki soya shi ke nn
Image step 9 Image step 9

* Step 10

Gashi an gama

* Step 11

My samosa done join me

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

5 . Tostest cake

Tostest cake

Tostest cake

Ingredient

4 cup

filawa

10

egg

1 tin

Sugar

Cooking instructions

* Step 1

Da farko zaki tankade filawarki a bowl sai kisa ta gefe

* Step 2

Sai ki fasa kwanki ki aje shima a gefe

* Step 3

Sai ki dauko mix ki saka sugar da butter kita mix har sai sugar ya narke sai ki kawo kwan nn ki zuba shima ki mix sai kisa baking powder naki ki mix sai filebo shima haka sai kike saka filawarki a hankali a hankali kina mix har sai kin gama sai ki dauko toster dinki ki goge ki zuba kullin sai ki kuna ya gasu ki cire

* Step 4

Done
Image step 4

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic