Home Dish Sausage pasta with bolognese sauce

Sausage pasta with bolognese sauce

Introduce

Chef :

M's Treat And Confectionery

Sausage pasta with bolognese sauce

Tun da naga taliyar nan mai sausage nasan zata bada ma'ana,sai nayi tunanin wacce miya ce zata fi dacewa da wannan taliyar mai dadi,daga baya naga ba wacce zata fi dacewa irin bolognese sauce.Gaskiya duk wadda bata gwada wannan taliya da sauce ba an barta a baya🤤😋 #Bestof2019

Cooking instructions

* Step 1

A farke ledar sausage a yanka shi yadda ake bukata,sai a farke taliya a dinga soka tsinken taliyar a jikin sausage idan ya cika sai a ajiye a dauki wata taliyar a soka a jikin wani sausage din har a gama.Sai a dora ruwan zafi a wuta a barshi ya tafasa a zuba mishi mai da gishiri sai a xuba taliyalr a ciki a juya a hankali
Image step 1 Image step 1 Image step 1

* Step 2

Sai a barta ta dahu,idan ta dahu sai a juye a matsami,sannan a dauraye ta da ruwa mai dumi,a barta ta tsane,sai a rufe a ajiye a gefe
Image step 2 Image step 2

* Step 3

A juye niqaqqen nama a tukunya a zuba masa ruwa da albasa a barshi ya dahu,sai a kwashe a plate.Sannan a zuba jajjagen attatuhu da albasa a dafa sannan a zuba mai a soya
Image step 3 Image step 3 Image step 3

* Step 4

A wanke kayan lambu a yanka su yadda ake bukata,sai a zuba tumatur din leda niqaqqen nama,maggi da kayan kamshi.Sannan a barshi ya soyu.Idan ya soyu sai a juye kayan lambu akan miyyar.
Image step 4 Image step 4 Image step 4

* Step 5

Ga yadda miyar zata kasance idan an gama ta
Image step 5

* Step 6

A debi taliyar a plate sai a zuba bolognese sauce akai.Aci dadi lfy🤤🤤🤤
Image step 6

* Step 7

Wannan shine girki na ainihin mai shi
Image step 7

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic