Home Dish GarauGarau da miya da ganyen salak da tumatur da kokomba

GarauGarau da miya da ganyen salak da tumatur da kokomba

Introduce

Chef :

M's Treat And Confectionery

GarauGarau da miya da ganyen salak da tumatur da kokomba

#GarauGarauContest

Ingredient

Food ration :

2 yawan abinchi

Cooking time :

Awa daya

Cooking instructions

* Step 1

A wanke shinkafa,a dora a wuta ayi mata tafasa daya,a kuma wanke ta a mayar wuta har ta karasa dahuwa

* Step 2

A tsince dattin wake,a wanke a dafa har yayi laushi,a tsame shi a ajiye wuri daban

* Step 3

A wanke tumatur,albasa da attaruhu,a ware tumatur guda daya,ragowar tumaturin a hada su da attaruhu da albasa a jajjaga,a dora a wuta,idan ya dahu a soya da mai,idan ya soyu a saka maggi,a tsaida ruwa har miyar ta nuna.

* Step 4

A wanke salak da kokomba da tumatur da ruwan gishiri,a kara wankewa da ruwa,a yanka su duka.

* Step 5

A zuba shinkafaa plate,a saka wake a gefe,a zuba miya akan shinkafar,a zuba salak da tumatur da kokomba.Aci dadi lfy!

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic