Home Dish Soyayyen Shinkafa Da Salak Din Jan Kabeji Da Macaroni

Soyayyen Shinkafa Da Salak Din Jan Kabeji Da Macaroni

Introduce

Chef :

Jamila Hassan Hazo

Soyayyen Shinkafa Da Salak Din Jan Kabeji Da Macaroni

#mukomakitchen

Ingredient

Food ration :

mutane 5 yawan

Cooking time :

hr 1mintuna

Cooking instructions

* Step 1

Daura tukunya akan wuta kizuba mangyada da albasa kadan saiki kawo curry powder kizuba

* Step 2

Zuba shinkafar acikin tukunyar saikiyita soyawa na minti biyar

* Step 3

Kawo tafasashen ruwan zafi kijuye akai daidai misali saiki juye tattasai da attarugu da albasa grated akai, kizuba saiki rufe kirage wutan tadahu ahankali

* Step 4

Inruwan yadauko tsanewa saiki zuba Karas da koren wake akai kirufe yaqarasa nuna, shikenan angama

* Step 5

Awani kuma saiki hada Jan da albasa yankakke kadan da dafaffen Macaroni da cucumber da salad cream da mayonnaise ki jujjuya shikenan angama

* Step 6

Aci dadi lfy

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic