Home Dish Dafadukan Cous Cous da wake Da kayan lambu

Dafadukan Cous Cous da wake Da kayan lambu

Introduce

Chef :

Jamila Hassan Hazo

Dafadukan Cous Cous da wake Da kayan lambu

#Ramadansadaka

Ingredient

Food ration :

8 yawan abinchi

Cooking time :

min 25mintuna

Cooking instructions

* Step 1

Zuba mangyada Rabin ludayi a tukunya kijuye cous Cous dinki akai asoyashi dakyau minti biyar zuwa goma harsai yayi kalan ruwan qasa

* Step 2

Kijuye markadedden tattasai da wake dafaffiya da kabeji da Karas da koren wake da maggi da dakakkiyar tafarnuwa da yankakken albasa da maggi kijuyashi dakyau

* Step 3

Saiki kawo tafasashen ruwan zafi kizuba akai daidai misali alokacin zaki qara mangyada

* Step 4

Saiki rufe kirage wuta sosai minti hudu zuwa takwas saiki bude kiduba zakiga tayi washar washar (amfanin soyawan dakikayi da farko kenan bazata kwabeba)

* Step 5

Aci dadi lfy

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic