Home Dish Tuwon semo n egusi soup

Tuwon semo n egusi soup

Introduce

Chef :

Mrs Maimuna Liman

Tuwon semo n egusi soup

D most easiest way to prepare egusi,bt dis time around i put too much of red oil bt d taste is wow 😍😋

Ingredient

leaf

Ugwu

leaf

Bitter

Cooking instructions

* Step 1

A saka ruwa a wuta idan ya tafasa a saka talge a barshi ya nuna a tuqa tuwon a rage wutan a turaru sosai ya nuna sai a kwashe a leda.

* Step 2

A tafasa nama da seasonings da spices da attarugu,a wanke kifi da ruwan zafi a saka aciki a tsayar da ruwan miya,a wanke bitter leaf amma kar dacin ya fita duka a saka aciki,a zuba manja a rufe shi for like 10mins,sai a yanka albasa manya a bowl a zuba egusi akan albasan a saka maggi kadan a zuba ruwa kadan a gauraya su hade duka,sai a zuba acikin ruwan miyan ayi ta gaurayawa sai a rage wutan a barshi ruwan ya janye egusin ya soyu sai a saka ugwu leaf a barshi ya turaru a gauraya a sauke miyan.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic