Home Dish Wainar fulawa

Wainar fulawa

Introduce

Chef :

Mama's Kitchen_n_More🍴

Wainar fulawa

😋 yummy 😋 wainar fulawa akwai Dadi sosai musamman idan ta samu yaji Mai dadi

Ingredient

Cooking time :

30mint

Cooking instructions

* Step 1

Dafarko za a samu ruba ko bowl a zuba fulawa
Image step 1

* Step 2

Sai ayi grating attaruhu a yanka albasa
Image step 2 Image step 2

* Step 3

Sai a kawo ruwa domin kwabi bayan an zuba ruwa an kwaba sai a zuba attaruhu da albasa asa Maggi gishiri a juya sosai
Image step 3

* Step 4

Sai a daura frying pan domin soya a dura a wuta yayi zafi sannan a zuba manja sai a zuba kullin
Image step 4 Image step 4

* Step 5

Idan bare daya yayi sai a juya dayan barin idan angama sai a zuba a faranti asa yaji a gefe domin ci😋
Image step 5

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic