Meatpie
Ingredient
Food ration :
10 mutane
Cooking time :
1hrs
Cooking instructions
* Step 1
A samu ruba Mai kyau a zuba duka dry ingredients din a ciki sai a juya sannan a sa kwai, butter sai a sa ruwa ayi making dough sai a ajjiye a gefe
* Step 2
A samu tukunya a zuba mincemeat a yanka albasa asa Maggi gishiri curry thyme da ruwa kadan a sa wuta kadan sai ruwan Nan ya kusa kame wa a jikinsa sannan za a sauke
* Step 3
A dauko chopping board da wannan dough din a dinga gutsira a murza a chopping board sai a dauka asa a meatpie cutter asa Naman Nan a tsakiya ayi cutting ya bada shape haka za ae tayi har a gama
* Step 4
Sai a daura Mai a wuta yayi zafi sannan a soya
* Step 5
Serve wit tea and enjoy 😋
Note: if there is a photo you can click to enlarge it
10 Pieces Of Expert Nutrition Advice
1. Start Small
2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens
3. Focus on Adding—Not Subtracting
4. Taste the Rainbow
5. Prioritize Potassium
6. Eat More Plants
7. Focus on Your Immune System
8. Try the Mediterranean Diet
9. Understand the Impact of Food
10. Guard Your Gut
See more