Home Dish Dafadukan shinkafa ta manja

Dafadukan shinkafa ta manja

Introduce

Chef :

Mama's Kitchen_n_More🍴

Dafadukan shinkafa ta manja

Wannan girki Yana dadin ci #2206

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Ayi grating attaruhu da albasa sai a zuba manja a tukunnya a soya kayan miyan sannan a tsada ruwan dahuwa dama an dafa nama Yana gefe a ajjiye

* Step 2

Idan ruwan ya tafasa sai a wanke shinkafa a zuba tare da Maggi,gishiri, curry azuba nama sannan a rufe ta cigaba da dahuwa

* Step 3

Idan ta dahu tayi laushi sai a sauke za'a iya yanka cucumber a ci da shinkafar

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic