Home Dish Tuwon shinkafa miyar zogale

Tuwon shinkafa miyar zogale

Introduce

Chef :

Mama's Kitchen_n_More🍴

Tuwon shinkafa miyar zogale

Where are the tuwo lovers dis is for you guys

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

A wanke shinkafa a zuba ruwa a tukunnya a Dora a gas

* Step 2

A wanke nama asa albasa gishiri,Maggi,kayan kanshi a dafa ya dahu,kafin ya dahu sae ayi grating kayan Miya,a soya gyada a daka ta tayi laushi

* Step 3

Bayan Naman ya dahu sae a soya manja a zuba,a zuba kayan miyan da aka markada tare da Maggi, gishiri,Curry a barsu su dahu sosae sae sun Fara alamar soyuwa sae a zuba gyada a rufe itama ta dahu sannan a zuba zogale

* Step 4

Idan shinkafar ta dahu tayi laushe sosai sai a tuqa a kwashe

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic