Home Dish Brown spaghetti

Brown spaghetti

Introduce

Chef :

Mama's Kitchen_n_More🍴

Brown spaghetti

I luv cooking 😍

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Dafarko za a Fara soya taliya a cikin man kuli Mai zafi sae a ajjiye a gafe

* Step 2

Sae a wanke Naman ko kaza a dafa a cire tsokar a ajjiye a gafe

* Step 3

Sae a wanke kayan lambun a yanka su Suma a ajjiye a gafe a hada attaruhu da albasa ayi grating dinsu ko blending dinsu

* Step 4

Sae a dauko wannan taliyar da aka soya, a soya Mai a hada da attaruhu da akayi blending/ grating a soya sae a tsayar da ruwan dahuwa idan ya tafasa sae a zuba soy sauce a juya za a ga ruwan yayi brown sae a zuba taliya da kayan lambun da aka yanka da kayan dandano wato Maggi,gishiri, Curry

* Step 5

Aci Dadi lafiya

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

Tag

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic