Home Dish Bread roll

Bread roll

Introduce

Ingredient

Slice

bread

Cooking instructions

* Step 1

Procedure Da farko zaki samu danyen namanki ko kifi ki tafasa,inya tafasa ki markada in kuma minced meat ne kawai tafasa shi zakiyi,da garlic,maggi,spices inya tafasa saikiyi grating din attaruhu,saiki zuba namanki da attaruhu kidan zuba mai kidan soya sama sama,saiki ajiye a gefe.Saiki dauko wannan sliced bread din naki guda daya,saiki dauko abin murza meatpie haka zaki dora biredin guda ki murza shi

* Step 2

Har sai yayi flat saiki dauko hadin naman ki zuba aciki ki nannade shi zaki iya soka toothpick saiki haka zaki tayi idan kin gama saiki dauko kwai kiyi whisking dinsa saiki tsoma bread rolls din aciki saiki cire kisa acikin breadcrumbs ki juya shi sannan kisa acikin ruwan mai.

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic