Home Dish Soyayyen meat pie

Soyayyen meat pie

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Soyayyen meat pie

Yana daya daga cikin abinci na na yau da kullum. Bana gajiya da yin sa akai akai.

Ingredient

1/2 tsp

Mix spices

Cooking instructions

* Step 1

Zaki tankade fulawa ki zuba butter spices da Maggie ki juya su hade guri 1. Sai ki zuba ruwan sanyi ki kwaba, Amma ni fulawa ta a fridge take so da sanyinta kawai normal ruwa na zuba na kwaba. Kwabin Kar yayi ruwa Kar Kuma yayi tauri

* Step 2

Ki Dora tukunya ki zuba mai kadan ki saka albasa sannan ki wnake nama ki zuba akai ki motsa. Ki saka kayan kamshi kowanne kike bukata in so samune ki saka rosemary+ coriander. Sai ki kawo dankalinki dama kin yayyanka kanana ki zuba akai ki zuba ruwa yanda Zai dafa Miki dankalin, sai ki saka Maggie da red chilli ki juya ki rage wuta har ya dahu sai ki sauke

* Step 3

Ki murza kwabin da Dan kauri ki dunga saka filling din kina dannewa har ki gama.

* Step 4

Sai ki soya a Mai Kar ki cika wuta dai.

* Step 5

Image step 5

* Step 6

Image step 6

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Adding—Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
🇻🇳 Việt Nam 🇺🇸 USA

Copyright © 2024 Cookcic