Home Dish Gashin kifi a kasko(pan grill fish) 🐟

Gashin kifi a kasko(pan grill fish) 🐟

Introduce

Chef :

Khady Dharuna

Gashin kifi a kasko(pan grill fish) 🐟

Gashin Yana da Dadi ga wani kamshi na musamman da yake tashi. Uhm uhm ba a magana dai. Sai an gwada Akan San na kwarai πŸ˜…πŸ˜…πŸ˜‹πŸ˜‹πŸ˜‹

Ingredient

Cooking instructions

* Step 1

Zaa fara da wnake kifi da lemon tsmai. A tabbatar ya fita sosai, Sai a tsane a kwalanda a ajiye inda Zai Sha iska.

* Step 2

Sannan a smai roba a zuba Maggie wadatacce, curry, citta, spices, kayan kamshi Sia a zuba Mai kadan a daddaka tafarnuwa a kawo jajjagen attaaruhu da albasa a zuba a Kai a jujjuya. Sai a dauko kifinnan a dunga shafa hadin a jiki koina yaji. Sai a rufe da Leda a. Ajiye a bashi mintuna 30.
Image step 2 Image step 2

* Step 3

Sai a Dora kasko marar kamu (non stick pan) a dangwali Mai a kitchen towel ko tissue a goge jiki, Amma wutar kadan za a saka Sai a dunga jera kifin akai. A rufe mintuna kadan Sia a bude a juya gefe a zuba yankakkiyar albasa akai a barshi ya karasa gasuwa.a
Image step 3

* Step 4

Sai a wanke cucumber d atumatir ayi musu yankan slice idan aka kwashe kifin a container sai a jera tumatir da cucumber. Aci da zatinsaπŸ˜‹πŸ˜‹πŸ˜‹
Image step 4

* Step 5

Dadi baa maganaπŸ˜‹πŸ˜‹πŸ˜‹
Image step 5

* Step 6

🐟 🐟 🐟
Image step 6

Note: if there is a photo you can click to enlarge it

10 Pieces Of Expert Nutrition Advice

1. Start Small

2. Fill Your Plate With Beans and Leafy Greens

3. Focus on Addingβ€”Not Subtracting

4. Taste the Rainbow

5. Prioritize Potassium

6. Eat More Plants

7. Focus on Your Immune System

8. Try the Mediterranean Diet

9. Understand the Impact of Food

10. Guard Your Gut

See more
πŸ‡»πŸ‡³ Việt Nam πŸ‡ΊπŸ‡Έ USA

Copyright Β© 2024 Cookcic